Logo Lanfrica

Aw0xTeam/Hausa-Escrow-Bot

Domain:

natural language processing

Record type:

software
Creator:
Aw0
Host:
A Telegram Escrow Bot for safer transactions wannan bot zai Baku Damar Yin cinikayya cikin Aminci Da Yardar Allah Zaku ji Dadin Yin mu amala Da shi☺️ # 🤖 Hausa Escrow Bot (Termux Edition) Wannan bot yana taimaka wa masu siye da sayarwa su yi cinikayya cikin aminci ta hanyar escrow a Telegram. ## 🧰 Abubuwan da ake bukata - Android phone - Termux app - Python 3 ## 🛠 Matakan girkawa a Termux ```bash pkg update && pkg upgrade -y pkg install python git unzip -y pip install -r requirements.txt ``` ## 📁 Abubuwan da ke cikin wannan project: - `main.py` – Babban code na bot - `.env` – Domin saka BOT_TOKEN da ADMIN_ID - `requirements.txt` – Libraries da ake buƙata - `README.md` – Wannan bayanin - `.gitignore` – Don hana sakawa `.env` a GitHub ## 🚀 Gudanar da bot ```bash python main.py ``` ## 🔄 24/7 Gudana (ta amfani da tmux) ```bash pkg install tmux tmux python main.py ``` > Don fita daga tmux: CTRL + B, sai D ## 🤝 Contact Admin: Bashir Rabiu Telegram Bot: @HausaEscrowBot Wallet TRC20: TRjqMH6ckyNVaCBXNDkKitq1phCV1YSugg Naira Account: Opay 9131085651 - Bashir Rabiu