Logo Lanfrica

cybersmart-dev/React-Project-Setup-Hausa

Domain:

natural language processing

Record type:

software
Creator:
cyb
Host:
# React-Project-Setup-Hausa ## React js setup Hausa Assalamu alaikum yanuwa da abokan arziki. mutane dayawa suna tambaya, inason naiya react to insha Allah kana gama karanta wannan repo din zaka iya hada simple reactprojectd ### Tarihu dafarko react **Jordan Walke** shine Wanda ya kirkiri react Wanda shi Facebook software engineer ne ya kirkiri react tun a shekara to 2011 ### Bukata Abubuwan da kakebukata kafin kafara koyan react sun hadada 👇 - HTML Learn Html - CSS Lean Css - JavaScript Learn JavaScript kowanne aciki yanada nashi amfanin kuma dole saika iya kowanne daga ciki kafin kafara koyan react ### Kayan Aiki Abubuwan da kake bukata kafin kafara react development sun hada da 👇 - Nodejs About nodejs - Code Editor What is code editor `**Nodejs**` open-source cross platform runtime environment Wanda yake baka damar execute JavaScript ba'a browser ba direct a computer `**Code Editor**` code editor tool ne na developer wanda yakebashi damar rubuta code aciki, cikin sauki tareda syntax highlight. populars daga ciki sun hada - Visual Studio Code, - Atom, - Notepad++ da, - Sublime. ## Installation bayan kagama da wanchan yanzun kana bukatar kayi project dinka na farko abunda zakayi shine ka creating project ```shell mkdir reactProject cd reactProject npm create vite@latest ``` #### project name bayan kayi running zaice kasa sunan project dinka ```shell Project name: › my-vite-app ``` #### Select Framework zaice kazabi Framework kamar haka saika zabi react ```shell Select a framework: › - Vanilla - Vue - React - Preact - Lit - Svelte - Solid - Qwik ``` #### Select a Variant (Optional); bayan kazabi react zaice kazabi variant ```shell Select a variant: › - JavaScript - TypeScript ``` #### Project setup bayan kazabi framework da variant zaimaka creating files da kuma folders saika shika cikin project dinka kayi install dependencies ```shell cd my-vite-app npm install ``` #### Run the Development Server: bayan yagama installing din komai saikayi running din …