Logo Lanfrica

ficore-africa/Public_Info

Domain:

socioeconomic

Record type:

software
Creator:
fic
Host:
# FiCore Africa Yana Kan Play Store Yanzu Assalamu Alaikum FiCoreFam, Mun saka FiCore Africa: Business Wallet a Google Play Store yanzu. Mun yi aiki sosai a kan wannan release, mun gwada shi, kuma mun ci gaba da gyara abubuwa bisa feedback. Muna so FiCore ya zama manhaja da ’yan kasuwa a Najeriya za su iya amfani da ita cikin sauƙi, ko da ba su da cikakken lokaci ko internet kullum. ## FiCore Africa Menene? FiCore Africa manhaja ce ta business wallet da bookkeeping wadda aka gina domin: - ’yan kasuwa - SMEs - traders - startups - freelancers - da masu sana’a da ke son su san inda kudinsu yake Manufar mu ita ce mu sauƙaƙa rubuta sales, expenses, debt, inventory, da reports a wuri guda. ## Abubuwan da FiCore ke yi - Voice-powered bookkeeping: zaka iya faɗin abin da ya faru, kuma FiCore zai taimaka wajen rubuta shi. - Instant reports: zaka iya fitar da PDF ko CSV report cikin sauri. - Business payments: airtime, data, electricity, da sauran VAS services daga business wallet. - Inventory tracking: lura da kayan shago da stock. - Debtors and assets: bibiyar abin da ake binsa da kadarorin sana’a. - Offline mode: yana aiki ko da internet bai yi kyau ba, sannan ya sync idan network ya dawo. - Hausa da Pidgin: domin ya fi sauƙin fahimta ga mutane da yawa. - Security: mun gina shi da tsare-tsaren tsaro da encryption don bayanan masu amfani. ## Me yasa muka gina shi haka? Saboda mun san yadda harkar kasuwanci take a Najeriya. Ba kowa ne yake da lokaci ko yanayin amfani da accounting software mai wahala ba. Wasu suna buƙatar abu mai sauƙi, mai sauri, kuma mai dacewa da gaskiyar kasuwancin su. FiCore an gina shi ne domin ya taimaka maka: - ka rubuta abin da ya shigo da wanda ya fita - ka gane ribarka - ka rage rikicewar takardu - ka riƙe business records cikin tsari - ka kasance cikin shiri idan kana buƙatar report ## Wa yake amfani da FiCore? - Traders - Small business owners - Startups - Freelancers - Modern entrepreneurs - Masu sana’a da ke son sauƙin bookkeepin …