Logo Lanfrica
  • Home
  • Atlas
  • Insights
  • Docs
  • Sign in

© 2026 Lanfrica. All rights reserved. All copyrights of the resources shown on the Lanfrica website belong to the original copyright holders, unless explicitly stated otherwise.

Samuwa da Bunƙasar Tsohuwar Kasuwar Sakkwato

Creator:
Ibr
Publisher:
SAS
Host:
Wannan takarda ta yi magana ne a kan yadda aka samuwar da tsohuwar kasuwar Sakkwato, yadda aka fara hada-hadar saye da sayarwa, da yadda kasuwar ta bunƙasa. Dalilin gudanar da wannan takarda shi ne tunanin da take da na cewa har zuwa yau jama’a da dama ba su san yadda aka samu tsohuwar kasuwar Sakkwato ba a matsayin wurin da ya ba ‘yan kasuwa damar haɗuwa domin gudanar da kasuwancinsu. Manufar wannan takarda shi ne yin bincike domin fito da wasu muhimman abubuwa da suka faru suka zama tushen samun tsohuwar kasuwar Sakkwato. Sakamakon da takardar ta samar shi ne lokaci mai tsawo an samu wasu ƙananan muhallai da wasu jama’a da suka daɗe suna kasuwancin wasu hajjoji da suka shafi buƙatun al’umma na gida da na waje. Domin cimma wannan manufa an samu bayanai kan muhimman wuraren kasuwanci da irin tasirinsu da yadda aka fara hada-hadar kasuwanci a wurin, da kuma irin sauyin da aka yi ta samu na kasuwanci a waɗannan wurare. An yi amfani da hanya hira da masana, tsofaffiin mutanen da suka yi kasuwanci a tsohuwar kasuwar Sakkwato. An yi amfani da Ra’in sauyin al’adu(Social Change theory). Ta haka aka samu bayanan da aka gudanarda wannan takarda.

Visit

doi.org

Languages

AkaKaanMasanaMbaySamba DakaShi

Similar

Sunayen Hausawa (Bunƙasar Sunayen Hausawa da Maƙwabtansu)Hausar Masu Sayar da Motoci a Garin SakkwatoGudummawar Turawa Wajen Samuwa Da Ingantuwar Ƙa’idojin Rubutun HausaBunƙasar Harshen Hausa a Duniya: Ɗorewa da Koma-Baya a nan GabaJirwaye Mai Kama Da Wanka: Ɓirɓishin Kore a Cikin Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru Na Sarkin Kudun Sakkwato Alhaji Muhammadu Macciɗo

Sunayen Hausawa (Bunƙasar Sunayen Hausawa da Maƙwabtansu)

The focal point of "Sunayen Hausawa" (The Hausa Names) is an in-depth exploration of the names and n

Hausar Masu Sayar da Motoci a Garin Sakkwato

Car dealers (tokunbo) in Sokoto metropolis use three strategies namely, extension of meaning, coinag

Gudummawar Turawa Wajen Samuwa Da Ingantuwar Ƙa’idojin Rubutun Hausa

Manufar wannan bincike shi ne shiga duniyar tarihi domin taliyon gudummawar Turawa wajen samarwa da

Bunƙasar Harshen Hausa a Duniya: Ɗorewa da Koma-Baya a nan Gaba

Harshe tamkar ɗan’adam ne domin kuwa, shi ma yana rayuwa kuma yana mutuwa. Harshe wani farashi ne da

Jirwaye Mai Kama Da Wanka: Ɓirɓishin Kore a Cikin Waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru Na Sarkin Kudun Sakkwato Alhaji Muhammadu Macciɗo

Wannan maƙala ta karkata ne a waƙoƙin Makaɗa Sa’idu Faru, musamman waɗanda ya yi wa Sarkin Kudun Sak