Logo Lanfrica
  • Home
  • Atlas
  • Insights
  • Docs
  • Sign in

© 2026 Lanfrica. All rights reserved. All copyrights of the resources shown on the Lanfrica website belong to the original copyright holders, unless explicitly stated otherwise.

Sassaƙar Turmi a Ƙasar Hausa

Domain:

natural language processing
Creator:
Dr.
Publisher:
SAS
Host:
Ganin cewar da yawa daga cikin al’umma ba su san irin jerin matakan da masassaƙa kan bi ba wajen aiwatar da sassaƙa, wannan shi ya jawo hankalina domin in yi ƙoƙarin fito da waɗannan matakai daki-daki domin a fahince su. Ganin cewa kayan sassaƙa suna da yawa a ƙasar Hausa, wannan takardar ta yi ƙoƙarin duban matakan aiwatar sassaƙar turmi ne kawai a ƙasar Hausa. A ƙoƙarin haƙa ta cimma ruwa, takardar ta yi amfani da dabarun gani da ido da tambayoyi da bitar wasu ayyuka domin zaƙuro bayanan da aka tattauna a wannan takardar. An ɗora aikin a Bahaushen ra’i (hanyar gudanar da bincike), wato tunanin cewa “kowa a gida sarki ne.” An yi haka ne bayan la’akari da ɗumbin hikimomi da ke tattare da al’amarin sassaƙa. Sakamakon wannan binciken ya gano akwai a ƙalla matakai goma da masassaƙi kan bi kafin ya samar da turmi a ƙasar Hausa.

Visit

doi.org

Languages

ChichewaHausaKaanMbay

Similar

Wasanni a Ƙasar HausaSassaƙa Sana’ar Sakke: Nazarin Wasu Kayan Aikin Sassaƙa a Ƙasar Hausa

Wasanni a Ƙasar Hausa

Haƙiƙa wasanni sun kasance wani ɓangare na rayuwar ɗan Adam. Wannan kuwa bai tsaya ga kan Hausawa ba

Sassaƙa Sana’ar Sakke: Nazarin Wasu Kayan Aikin Sassaƙa a Ƙasar Hausa

Babban dalilin gudanar da wannan bincike shi ne ganin cewa masassaƙa a ƙasar Hausa na da muhimmaci w