Logo Lanfrica
  • Home
  • Atlas
  • Insights
  • Docs
  • Sign in

© 2026 Lanfrica. All rights reserved. All copyrights of the resources shown on the Lanfrica website belong to the original copyright holders, unless explicitly stated otherwise.

Sharhin Waƙar Garin Kwaki Ta Bage Ɗansala

Domain:

natural language processing
Creator:
Dan
Publisher:
SAS
Host:
An sanya wa takardar taken “Sharhin Waƙar Garin Kwaki Ta Bage Ɗansala” domin a yi sharhin turkenta da tubalanta da kuma salailan da aka samu a cikinta. An gudanar da hakan ta hanyar yin hira da makaɗin da wasu mutane da ke da masaniya kan waƙar ko abin da ke cikin waƙar, domin ganin an kammala takardar cikin nasara. An gano cewa babban saƙon da waƙar ke ɗauke da shi tarihi ne tare da ƙananan saƙonni daban-daban da ke cikinta ta fuskar bayani da kawo misalai gwargwadon hali. An kawo sakamakon binciken da aka gudanar wanda takardar ta hango da kuma kammalawa a ƙarshe.

Visit

doi.org

Languages

AkaKomaMaasaiWaata

Similar

Tarken Faɗakarwa a Waƙar ‘Annobar Korona’ ta Khalid ImamNazarin Kurman Ɗa a Waƙar “Zuma” Ta Aminu Ladan Abubakar (ALA)Faɗi-Tashin Auren Bahaushe:Nazari daga waƙar kassu zurmi ta shayi ɗangidan labboNazarin Tubulan Ginin Turke a Waƙar Sarkin Yawuri Muhammadu Tukur ta Sa’idu FaruMawaƙa A Idon Hausawa: Ƙorafi A Cikin Waƙar Ranar Mawaƙa Ta Fati Da KasimBiki na Farar Kaza...: Nazarin Farin Ciki da Godiyar Aliyu Nata a Waƙar Aurensa Ta “Na Gode”

Tarken Faɗakarwa a Waƙar ‘Annobar Korona’ ta Khalid Imam

Manufar takardar ita ce yin nazari a kan waƙar Annobar Korona da hanyar yi wa waƙar filla-filla ta a

Nazarin Kurman Ɗa a Waƙar “Zuma” Ta Aminu Ladan Abubakar (ALA)

Takardar ta yi nazarin waƙar baka ta ALA inda aka bibiyi amfani da ‘Kurman Ɗa’ wanda shi ne ya mamay

Faɗi-Tashin Auren Bahaushe:Nazari daga waƙar kassu zurmi ta shayi ɗangidan labbo

A kowane lokaci, mai neman nazarin wani abu na al’ada idan ya ratsi waƙoƙin baka na Hausa, yakan ji

Nazarin Tubulan Ginin Turke a Waƙar Sarkin Yawuri Muhammadu Tukur ta Sa’idu Faru

Makaɗa Sa’idu Faru yana ɗaya daga cikin makaɗan fada a ƙasar Hausa. Ya yi wa sarakuna da ‘ya’yan sar

Mawaƙa A Idon Hausawa: Ƙorafi A Cikin Waƙar Ranar Mawaƙa Ta Fati Da Kasim

Hausawa na ɗaya daga cikin al’ummu da Allah ya azurta da ɗimbin mawaƙa. Tun inda aka fito, Bahaushe

Biki na Farar Kaza...: Nazarin Farin Ciki da Godiyar Aliyu Nata a Waƙar Aurensa Ta “Na Gode”

Nazarin waƙar “Na Gode” ta Aliyu Nata ya tattauna batutuwa ne a kan farin ciki da godiyar mawaƙin, s