Logo Lanfrica
  • Home
  • Atlas
  • Insights
  • Docs
  • Sign in

© 2026 Lanfrica. All rights reserved. All copyrights of the resources shown on the Lanfrica website belong to the original copyright holders, unless explicitly stated otherwise.

Zamantakewar Hausawa Jiya da Yau

Domain:

natural language processing
Creator:
SheSan
Publisher:
Yob
Host:avatar
Hausawa kan ce wanda ya tuna bara bai ji daɗin bana ba. Haƙiƙa zamantakewar Hausawa a da ta kasance gwanin ban sha’awa. A da, Hausawa sun kasance suna zama ne na cuɗe-ni-in-cuɗe-ka. Wannan ne ma ya sanya tsarin muhallin Bahaushe a da bai kasance ramin-kura ba, daga ke sai ‘ya’yanki. A maimakon haka, yakan zauna ne a gida na gandu. Hausawa kan ci abinci tare, su yi aiyuka da tarurruka a tare, da ma dukkan sauran al’amuran yau da kullum. Hakan ya sa duk wanda ya shiga matsala, abin yakan zo da sauƙi domin kuwa ‘yan uwa da abokai da sauran makusanta za su tsaya tsayin daka su ga an shawo kan matsalar. Abin sai dai a ce Allah san barka. Kash! Sannu a hankali an wayi gari wannan tsarin zamantakewa na dusashewa. Tausayin juna da taimakon juna da zumunci da zaman lafiya duk sun ja baya. Son kai da hasada da gaba sun fara maye gurbin zaman lumana da taimakekeniya da aka san Bahaushe da su a da. Wannan takarda tana ɗauke da bitar irin kyakkyawar tsarin zamantakewar Bahaushe ta asali da kuma yadda zamantakewar ke taɓarɓarewa a yau. Sannan daga ƙarshe takardar ta kawo hanyoyin da za su iya taimakawa wajen ɗinke waɗannan ɓaraka da ake samu.

Visit

doi.orgzenodo.org

Languages

Baga ManduriBaga PokurBaga SobanéBaiBinaBisaFangHausaKaanKunama+3

Licenses

Creative Commons Attribution 4.0 Internationalhttps://creativecommons.org/licenses/by/4.0/legalcode

Similar

Gurbin Kaza a Zamantakewar Hausawa: Duba Cikin Adabin BakaSunayen Hausawa (Bunƙasar Sunayen Hausawa da Maƙwabtansu)Hausa da Hausawa a Duniyar IntanetBara Da Mabarata Hausawa: Duba Ga Dalilan Samuwarta Da IllolintaKamancin Jinsi a Sunayen Yanka na Hausawa da Wasu Harsuna (Larabci da Ingilishi)Hausar Rukuni: Kayan Amfanin Yau da Kullum a Bakin ‘Yan Gudun Hijira a Ƙaramar Hukumar Anka

Gurbin Kaza a Zamantakewar Hausawa: Duba Cikin Adabin Baka

Wannan makala ta yi nazari a kan rayuwar Hausawa a zamantakewarsu da kazar Hausa. Tunanin wannan maƙ

Sunayen Hausawa (Bunƙasar Sunayen Hausawa da Maƙwabtansu)

The focal point of "Sunayen Hausawa" (The Hausa Names) is an in-depth exploration of the names and n

Hausa da Hausawa a Duniyar Intanet

X.1 Matashiya Wannan littafin ya ɗauki intanet a matsayin “duniya” mai zaman kanta. A ciki (duniyar

Bara Da Mabarata Hausawa: Duba Ga Dalilan Samuwarta Da Illolinta

Lamarin bara wani abu ne da ya daɗe yana ci wa Hausawa tuwo a ƙwarya. Masana da dama sun tafi kan ce

Kamancin Jinsi a Sunayen Yanka na Hausawa da Wasu Harsuna (Larabci da Ingilishi)

Daga cikin hanyoyi masu yawa da masana da manazarta suka danganta al’ummar Hausawa da Larabawa, akwa

Hausar Rukuni: Kayan Amfanin Yau da Kullum a Bakin ‘Yan Gudun Hijira a Ƙaramar Hukumar Anka

Ayyukan ta’addanci a jihar Zamfara sun haifar da giɓi a dukkan lamurran da suka shafi tattalin arzik