Logo Lanfrica
  • Accueil
  • Atlas
  • Analyses
  • Documentation
  • Sign in

© 2026 Lanfrica. Tous droits réservés. Tous les droits d'auteur des ressources affichées sur le site Web Lanfrica appartiennent aux détenteurs de droits d'auteur d'origine, sauf indication contraire explicite.

Salo a Littafin Amon ‘Yanci na Halima Ahmad Matazu

Domaine:

natural language processing

Type de record:

paper
Créateur:
RabAbd
Éditeur:
SAS
Hôte:
Fagen nazarin salo, fage ne mai faxi wanda yake da buqatar a ci gaba da nazarta domin fito da hikimomi da zalaqar harshe da Allah ya albarkaci fasihai da marubuta na Hausa. Duk da cewa masana suna kallon fagen a matsayin wani fage da zai yi wahala a iyakance shi, saboda irin faxinsa (Xangambo 2007), hakan ba ya hana a iya hangen wasu abubuwa a kuma nazarce su a cikin wani matani. Wannan maqala ta yi nazari ne a kan salo a cikin littafin Amon ‘Yanci wanda Halima Ahmad Matazu ta rubuta. An yi amfani da hanyoyi nan kai-tsaye wajen nazarin, tare da bin hanyar nazarin salo ne ta fuskar adabi (Literary Stylistic), inda aka nazarci ‘ya’yan salo daga cikin wannan littafi. Daga cikin ‘ya’yan salo da bincike ya nazarta sun haxa da salon siffantawa, wanda ya qunshi kamance na daidaito da kuma na fifiko. Sai Salon jinsintarwa wanda ya qunshi mutuntarwa da kuma alamci. Haka kuma an nazarci salon aron kalmomi da amfani da tsofaffin kalmomi. Sannan an nazarci salon amfani da sassan adabin baka, inda a qarqashin haka aka nazarci karin magana a cikin matanin littafin. Maqalar ta yi amfani da hanyar bincike ce ta nazari na qwaqwaf, inda aka karanta litattfin tun daga shafin farko har zuwa na qarshe (1-300), tare da auna yawan layuka (7,800) da yawan sakin layi (900) da yawan kalmomi (70,200) da kuma yawan harufan (44,226,00) da marubuciyar ta yi amfani da su a cikin littafin. A qarshe binciken ya gane cewa marubuciyar ta yi amfani da ‘ya’ayan salo guda biyar a cikin labarin nata.

Visit

doi.org

Languages

AkaAmoChichewaHausaKomaMaasaiMasanaTeke-TsaayiUmon

Similaires

Littafin tatsinniya na biyu Le livre de contes 2Littafin tatsinniya na ɗaya Le livre de conte 1Halima-mandeq/MedBookSomaliamiawisashiru/littafin-kalamanamon-wanyonyi/akan-culturethebughunter01/Ahmad

Littafin tatsinniya na biyu Le livre de contes 2

https://www.sil.org/resources/archives/34812

Littafin tatsinniya na ɗaya Le livre de conte 1

https://www.sil.org/resources/archives/34845

Halima-mandeq/MedBookSomalia

MedBook Somalia: A high-fidelity MERN stack healthcare platform for online hospital appointments. Fe

miawisashiru/littafin-kalaman

Application na kalaman da labaran soyayya a harshen Hausa da Turanci."

amon-wanyonyi/akan-culture

The Website is about the Akan community from Ghana in West Africa - the how they name their new born

thebughunter01/Ahmad

A chatbot that help you to learn English-Hausa with simple examples # Run and deploy your AI Studio