Logo Lanfrica
  • Accueil
  • Atlas
  • Analyses
  • Documentation
  • Sign in

© 2026 Lanfrica. Tous droits réservés. Tous les droits d'auteur des ressources affichées sur le site Web Lanfrica appartiennent aux détenteurs de droits d'auteur d'origine, sauf indication contraire explicite.

Waƙar Yaƙi Da Bara

Domaine:

natural language processing
Créateur:
San
Éditeur:
Ams
Hôte:avatar
Tuni bara da roƙo suka kasance tamkar wani ɓangare na al’adun Hausawa a sakamakon ƙaruwar Hausawa mabarata da ake samu. Ba a iya ƙasar Hausa ne Hausawa suke bara ba, har sukan je wasu garuruwa na kusa da na nesa. Wannan al’amari ne da yake ɓata sunan Hausawa a idon abokan zamansu – ko bayan ɗimbin illoli da bara take tattare da su. Wannan waƙa ce da aka shirya domin faɗakarwa ga waɗanda suka ɗauki bara (roƙo) a matsayin sana'a.

Visit

doi.org

Languages

HausaKulfa

Licenses

Creative Commons Attribution 4.0 Internationalhttps://creativecommons.org/licenses/by/4.0/legalcode

Similaires

War Against Begging: The English Translation of the Hausa Poem Yaƙi Da BaraKwatanci Tsakanin Tsakanin Waƙar Tabban Hakƙiƙan da Waƙar LaluraBara Da Mabarata Hausawa: Duba Ga Dalilan Samuwarta Da Illolintabara-formation/bara-concoursMawaƙa A Idon Hausawa: Ƙorafi A Cikin Waƙar Ranar Mawaƙa Ta Fati Da Kasim

War Against Begging: The English Translation of the Hausa Poem Yaƙi Da Bara

Yaƙi Da Bara (War Against Begging), authored by Dr. Abu-Ubaida Sani, is a Hausa poem of social comme

Kwatanci Tsakanin Tsakanin Waƙar Tabban Hakƙiƙan da Waƙar Lalura

Waƙar Lalura da kuma Tabban Haƙiƙan tamkar Ɗanjuma ne da Ɗanjummai. Dalilai da yawa sun nuna hakan,

Bara Da Mabarata Hausawa: Duba Ga Dalilan Samuwarta Da Illolinta

Lamarin bara wani abu ne da ya daɗe yana ci wa Hausawa tuwo a ƙwarya. Masana da dama sun tafi kan ce

bara-formation/bara-concours

Application de préparation aux concours directs du Burkina Faso # 🇧🇫 Bara Concours > Application o

Mawaƙa A Idon Hausawa: Ƙorafi A Cikin Waƙar Ranar Mawaƙa Ta Fati Da Kasim

Hausawa na ɗaya daga cikin al’ummu da Allah ya azurta da ɗimbin mawaƙa. Tun inda aka fito, Bahaushe