Logo Lanfrica
  • Accueil
  • Atlas
  • Analyses
  • Documentation
  • Sign in

© 2026 Lanfrica. Tous droits réservés. Tous les droits d'auteur des ressources affichées sur le site Web Lanfrica appartiennent aux détenteurs de droits d'auteur d'origine, sauf indication contraire explicite.

‘Yan Ta’adda a Kalmomin ‘Yan Jarida a Jihar Zamfara

Domaine:

natural language processing
Créateur:
AbbSar
Éditeur:
SAS
Hôte:
Sadarwa wata hanya ce ta isar da saƙo ko bayanai daga wani zuwa wani. Saboda haka sadarwa yanayin sarrafa bayanai ne tsakanin al’umma cikin tsari da hikima. A wannan takarda an yi tsokaci a kan rawar da ‘yan jarida ke takawa wajen fito da sunayen ‘Yan ta’adda musamman a jihar Zamfara inda ayyukansu ya fi shafuwa. Manufa a nan ita ce, tabbatar da wanzuwar kalmomin da ‘yan jarida ke amfani da su a yayin yayata ayyukan masu ta’addanci da faɗakarwa a kafafen watsa labarai kama daga rediyo da talabijin har zuwa ga kafafen sada zumunta irin su intanet WhatsApp da facebook da ire-irensu. Bugu da ƙari, dubarun da aka yi amfani da su wajen gudanar da wannan bincike sun haɗa da; zantawa da ‘yan jaridu na kafafen watsa labarai daban-daban da suka haɗa da; gidan talabijin na ƙasa da ke Gusau (NTA Gusau) da gidan rediyo da talabijin na jihar Zamfara da rediyon FM na ƙasa da ke jihar Zamfara da gidan talabijin na Gamji Gusau da gidan rediyon BBC Hausa da ke London. Sakamakon binciken da aka fito da su sun haɗa da; samar da wannan nau’in Hausa na da nasaba da faɗakarwa ga mutane da ire-iren sunayen da ake kiran wannan rukunin mutane domin ankara daga sharrinsu.

Visit

doi.org

Languages

AkaHausa

Similaires

Nazari Kan Zaɓar Jarumai ('Yan Wasa) A Fina-finan HausaSassan Waƙa ‘‘Ta Tsaru!’’ a ‘Kana Shire Baban ‘Yan Ruwa’edwin-yan/Passion-Fruit-Disease-DetectionHausa Concepts of Masculinity and the ‘Yan DauduHausar Rukuni: Kayan Amfanin Yau da Kullum a Bakin ‘Yan Gudun Hijira a Ƙaramar Hukumar AnkaDeposit page image for the deposit "Yan-nhaŋu Language Documentation " depositpage_image

Nazari Kan Zaɓar Jarumai ('Yan Wasa) A Fina-finan Hausa

Tsakure: Wannan maƙala nazari ne kan zaɓar jarumai ('yan wasa) a fina-finan Hausa, waɗanda su ne ƙas

Sassan Waƙa ‘‘Ta Tsaru!’’ a ‘Kana Shire Baban ‘Yan Ruwa’

Tsakure: A gargajiyance, ta alƙalamin Sadaukin Shaihin Malami Abdulƙadir Ɗangambo, Hausawa kan hukum

edwin-yan/Passion-Fruit-Disease-Detection

Competition Link: https://zindi.africa/competitions/makerere-passion-fruit-disease-detection-challen

Hausa Concepts of Masculinity and the ‘Yan Daudu

Hausar Rukuni: Kayan Amfanin Yau da Kullum a Bakin ‘Yan Gudun Hijira a Ƙaramar Hukumar Anka

Ayyukan ta’addanci a jihar Zamfara sun haifar da giɓi a dukkan lamurran da suka shafi tattalin arzik

Deposit page image for the deposit "Yan-nhaŋu Language Documentation " depositpage_image