Logo Lanfrica

Nazarin Takidi a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Kassu Zurmi

Domaine:

natural language processing

Type de record:

paper
Créateur:
Muh
Éditeur:
Sok
Hôte:
Manufar wannan takarda ita ce yin nazarin dabarar takidi a cikin ɗiyan waƙoƙin Kassu Zurmi ta duban takidi na saɗara ɗaya da farkon ɗan waƙa da tsakiyar ɗan waƙa da ƙarshen ɗan waƙa da kuma maimaita ɗan waƙa guda. A wannan takarda an yi amfani da Mazahabar Waƙar Baka Bahaushiya (WBB) ta Gusau a matsayin ra’in da aka ɗora wannan takarda a kansa. Haka kuma, an yi amfani da dabarar bincike bi-bayani wajen yin sharhi da bayanin ɗiyan waƙoƙin Kassu Zurmi masu ɗauke da dabarar takidi. Binciken ya gano cewa, Kassu Zurmi ba ya yin takidi na karɓeɓeniya da Bayayyeniya a cikin waƙoƙin a sanadiyar kasancewarsa makaɗin kaɗaita. Fitilun Kalmomi: Takidi, Ɗiya, Kassu Zurmi, Waƙa