Logo Lanfrica
  • Accueil
  • Atlas
  • Analyses
  • Documentation
  • Sign in

© 2026 Lanfrica. Tous droits réservés. Tous les droits d'auteur des ressources affichées sur le site Web Lanfrica appartiennent aux détenteurs de droits d'auteur d'origine, sauf indication contraire explicite.

SARRAFA HARSHE A WAƘOƘIN MAKAƊA KASSU ZURMI

Domaine:

natural language processing

Type de record:

paper
Créateur:
Mar
Éditeur:
Sok
Hôte:
Sarrafa harshe lamari ne mai ƙayatarwa da ke bayyana ƙwarewar harshe. Sanin harshe yana tattare da sanin nahawun harshe da yadda ake sarrafa shi. Makaɗa Alhaji Abubakar Kassu Zurmi fitaccen makaɗin maza ne da yake da baiwa ta waƙa. Manufar wannan maƙala ita ce fito da sarrafa harshe da makaɗa Kassu ya yi a cikin wasu waƙoƙinsa, tare da fayyace su da misalansu domin ganin yadda sarrafa harshe yake. Maƙalar za ta yi amfani da dukkan hanyoyin biyu na bicike wato manya da ƙananan hanyoyi. A cikin hanyoyin kuwa za a yi hrarraki da karance-karancen kundaye da mujallu da litattafai duk domin samun wata gudummuwa da za ta gina wannan maƙala. Za a kuma yi amfani da hanyar ɗora aiki ta amfani da karin maganar Hausawa mai cewa “ɗan na iya wanda ya fi ɗan na koya”. Sakamakon wannan maƙala ya gano cewa makaɗa Kassu tantagaryar Bahaushe ne wanda ya naƙalci harshen Hausa kuma yake sarrafa shi a cikin mafi yawan waƙoƙinsa.

Visit

doi.org

Languages

ChichewaHausaKomaMaasaiManyaShi

Similaires

Nazarin Takidi a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Kassu ZurmiNazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu ZurmiKALAMAN GASKIYA DA ƘIRƘIRA A BAKIN KASSU ZURMI: NAZARI DAGA WASU WAƘOƘINSAFaɗi-Tashin Auren Bahaushe:Nazari daga waƙar kassu zurmi ta shayi ɗangidan labbo

Nazarin Takidi a Wasu Ɗiyan Waƙoƙin Kassu Zurmi

Manufar wannan takarda ita ce yin nazarin dabarar takidi a cikin ɗiyan waƙoƙin Kassu Zurmi ta duban

Nazarin Sunaye A Cikin Wasu Waƙoƙin Kassu Zurmi

Tsakure Suna linzami wannan zancen Hausawa haka yake ko a cikin fahimtar masana ilimin kimiyyar har

KALAMAN GASKIYA DA ƘIRƘIRA A BAKIN KASSU ZURMI: NAZARI DAGA WASU WAƘOƘINSA

Wannan maƙala mai taken Kalaman Gaskiya da na Ƙirƙira a Bakin Kassu Zurmi Nazari Daga wasu Waƙoƙinsa

Faɗi-Tashin Auren Bahaushe:Nazari daga waƙar kassu zurmi ta shayi ɗangidan labbo

A kowane lokaci, mai neman nazarin wani abu na al’ada idan ya ratsi waƙoƙin baka na Hausa, yakan ji